Africa
ET
Nigeria Elections Diary: A View from Kano by Mallam Usman Aliyu (Hausa)
['Alex Thurston']
Sahel Blog
Idan mukayi laakari da Manyan Jam’iyunyake da za’a buga zaben sun hada da PDP, APC, NNPP da kuma LP.
A daya bangaren wato NNPP da kuma LP (Labour Party) basu sha wahala wajen fitar da yan Takararsu ba tun bayan da Engr.
Kwankwaso da kuma Peter Obi suka sake samun damar cigaba da Kamfen da wannan dama da suka samu akan abokan Karawarsu.
Mutane da dama sun fadi raayinsu game da wanda suka cancanta da wanda kuma suke hasashen wanda zai lashe zabe.
March 1, 2023Tun bayan kammala babban zaben shugaban kasa, sanatoci da kuma yan majalissar tarayya abubuwa da dama sun faru yayin zabe da kuma bayan zabe.
['elections'
'kuma'
'suke'
'ba'
'da'
'ganin'
'wannan'
'kano'
'diary'
'zabe'
'ya'
'view'
'yan'
'nigeria'
'mallam'
'hausa'
'aliyu'
'usman'
'wanda']