Africa
ET
Bayan Zaben Gwamna 18 ga Watan March…Nigeria Elections Diary: A View from Kano on the Gubernatorial Elections by Mallam Usman Aliyu (in Hausa)
['Alex Thurston']
Sahel Blog
Earlier this month, I posted Mallam Usman Aliyu’s Hausa-language Nigeria elections diary (a work I commissioned for this blog).
Below is Mallam Usman’s follow-up, treating the gubernatorial elections held on March 18 in 28 of Nigeria’s 36 states.
BAYAN ZABEN GWAMNA 18 GA WATAN MARCHA Ranar Asabar 18 ga watan March 2023 aka gabatar da babban zaben Gwamnoni a Jihar Kano dama kasa baki daya.
Tabbas zaben 2023 ya kafa wani tarihi ko ace yazo da wani salo na musamman da ba’a taba ganinsu a zabukan da suka huce ba.
A ranar Litinin 20 ga watan March aka sanar da sakamakon zabe na Jihar Kano inda sakamakon manyan yan takara guda 5 ya fito:1.
['elections'
'kuma'
'ba'
'da'
'gwamna'
'wannan'
'kano'
'watan'
'wasu'
'zabe'
'ya'
'view'
'mallam'
'hausa'
'suka'
'zaben'
'usman'
'wanda'
'marchnigeria']